Hausa Bible
Romawa 1:25
Sun mai da gaskiyar Allah ta zama ƙarya. Suna bauta wa abubuwan da aka halitta, har suna yi musu hidima a maimakon su yi wa Mahalicci da kansa, shi wanda ya isa a yabe shi har abada. Amin.
Open Bible readerHausa Bible
Sun mai da gaskiyar Allah ta zama ƙarya. Suna bauta wa abubuwan da aka halitta, har suna yi musu hidima a maimakon su yi wa Mahalicci da kansa, shi wanda ya isa a yabe shi har abada. Amin.
Open Bible reader