Skip to content

Hausa Bible

Romawa 1:21

Gama ko da yake sun san Allah, duk da haka ba su ɗaukaka shi a matsayinsa na Allah ba, ba su kuma nuna masa godiya ba. A maimakon haka sai tunaninsu ya zama banza, zukatansu marar tunani kuwa suka duhunta.

Open Bible reader