Hausa Bible
Romawa 1:20
Halin Allahntaka na Allah da kuma ikonsa na har abada ba abubuwan da aka iya gani da ido ba ne. Amma tun halittar duniya an bayyana waɗannan abubuwa a fili, ana kuma iya gane su bisa ga abubuwan da aka halitta. Saboda haka mutane ba su da wata hujja!
Open Bible reader