Skip to content

Hausa Bible

Romawa 1:17

Gama ta wurin labarin nan mai daɗi ne ana bayyana adalcin nan wanda daga wurin Allah yake, kuma ana samun adalcin nan ta wurin bangaskiya daga farko har zuwa ƙarshe. Kamar yadda yake a rubuce cikin Maganar Allah cewa, “Mai adalci, ta wurin bangaskiya ne zai rayu.”

Open Bible reader