Skip to content

Hausa Bible

Romawa 1:16

Labari mai daɗin nan ba abin kunya ba ne a gare ni, gama shi ne ikon Allah wanda yake kai kowane mutum wanda ya gaskata ga samun ceto, da farko ga Yahudawa, saˈan nan ga waɗanda ba Yahudawa ba.

Open Bible reader