Skip to content

Hausa Bible

Romawa 1:18

Gama ana bayyana yadda Allah daga sama zai hukunta mutane cikin fushinsa a kan dukan rashin halin Allah da aikin mugunta na mutane waɗanda suke danne gaskiya ta wurin aikin muguntarsu.

Open Bible reader