Skip to content

Hausa Bible

Filibiyawa 4:3

Kai kuma abokin aikina mai aminci, ina roƙonka ka taimaki waɗannan mata, saboda sun sha fama tare da ni a cikin aikin shelar labari mai daɗi. Haka ma Kilemen da sauran abokan aikina, waɗanda sunayensu suke a rubuce a Littafin Rai.

Open Bible reader