Skip to content

Hausa Bible

Filibiyawa 2:30

gama ya kusa yă mutu domin aikin Almasihu, yana ba da ransa domin yă yi mini taimakon da ku ba ku iya yi ba.

Open Bible reader