Hausa Bible
Filibiyawa 2:27
Lallai ya yi rashin lafiya har ma ya kusan mutuwa. Amma Allah ya ji tausayinsa, ba shi kaɗai ba, har ma da ni. Da ba haka ba, da baƙin ciki zai yi mini yawa.
Open Bible readerHausa Bible
Lallai ya yi rashin lafiya har ma ya kusan mutuwa. Amma Allah ya ji tausayinsa, ba shi kaɗai ba, har ma da ni. Da ba haka ba, da baƙin ciki zai yi mini yawa.
Open Bible reader