Hausa Bible
Filibiyawa 2:12
Saboda haka, ya ku waɗanda nake ƙauna, ina roƙonku, kamar yadda kullum kuke yi mini biyayya saˈad da ina tare da ku, yanzu ma da ba na nan tare da ku, ku ƙara yin biyayya. Ku yi aiki da ƙwazo yadda sakamakon cetonku zai fita a fili, ku yi shi cikin tsoron Allah da kuma rawar jiki.
Open Bible reader