Hausa Bible
Matiyu 9:15
Sai Yesu ya amsa musu ya ce, “Abokan ango za su yi baƙin ciki tun ango yana tare da su ne? Ai, kwanaki suna zuwa da za a ɗauki angon a bar su. A lokacin ne za su yi azumi.
Open Bible readerHausa Bible
Sai Yesu ya amsa musu ya ce, “Abokan ango za su yi baƙin ciki tun ango yana tare da su ne? Ai, kwanaki suna zuwa da za a ɗauki angon a bar su. A lokacin ne za su yi azumi.
Open Bible reader