Hausa Bible
Matiyu 8:16
Da yamma ta yi, mutane suka kawo wa Yesu masu aljanu da yawa, ya kuwa fitar da aljanun ta wurin yin magana kawai. Ya kuma warkar da duk marasa lafiya.
Open Bible readerHausa Bible
Da yamma ta yi, mutane suka kawo wa Yesu masu aljanu da yawa, ya kuwa fitar da aljanun ta wurin yin magana kawai. Ya kuma warkar da duk marasa lafiya.
Open Bible reader