Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 8:17

Ya yi wannan domin a cika abin da aka faɗa ta bakin annabi Ishaya cewa, “Ya ɗauki cututtukanmu, ya kawar da duk rashin lafiyarmu.”

Open Bible reader