Hausa Bible
Matiyu 4:24
Ta haka kuwa aka san da shi a cikin ƙasar Suriya gaba ɗaya. Aka yi ta kawo masa dukan marasa lafiya, da masu fama da ciwo iri-iri, da masu shan wuya, da masu aljanu, da masu farfaɗiya, da shanyayyu, ya kuwa warkar da su duka.
Open Bible reader