Hausa Bible
Matiyu 4:23
Yesu ya yi ta zazzaga dukan ƙasar Galili, yana koyarwa a majamiˈunsu, yana waˈazin labari mai daɗi na mulkin Allah. Yana kuma warkar da kowane irin ciwo da rashin lafiya na mutane.
Open Bible readerHausa Bible
Yesu ya yi ta zazzaga dukan ƙasar Galili, yana koyarwa a majamiˈunsu, yana waˈazin labari mai daɗi na mulkin Allah. Yana kuma warkar da kowane irin ciwo da rashin lafiya na mutane.
Open Bible reader