Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 21:33

“To, ga wani misali kuma. Akwai wani mutumin da ya yi gonar inabi, ya kewaye ta da katanga, ya haƙa wurin matsewar ˈyaˈyan inabi a ciki, ya kuma gina rumfar maigadi. Ya ba waɗansu manoma hayar gonar, saˈan nan ya tafi wata ƙasa.

Open Bible reader