Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 21:32

Gama Yohanna ya zo ya nuna muku hanyar adalci, ba ku ba da gaskiya ba. Amma masu karɓar haraji da karuwai sun ba da gaskiya gare shi. Duk da ganin haka ma, daga baya ba ku tuba kun gaskata shi ba.”

Open Bible reader