Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 21:31

Cikinsu biyun nan, wane ne ya yi abin da babansa yake so?” Sai suka ce, “Na farkon.” Yesu kuwa ya ce musu, “Hakika ina gaya muku masu karɓar haraji da karuwai suna riga ku shiga mulkin sama.

Open Bible reader