Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 21:24

Sai Yesu ya amsa musu ya ce, “Ni ma zan yi muku wata tambaya. Idan kun ba ni amsa, ni ma zan faɗa muku ko da wane iko nake yin abubuwan nan.

Open Bible reader