Hausa Bible
Matiyu 21:25
Daga ina ne Yohanna ya sami iznin baftismar da ya yi, Allah ne ya ba shi ko mutum?” Sai suka fara gardama a tsakaninsu suna cewa, “Idan muka ce daga wurin Allah ne, zai ce mana, ‘To, don me ba ku gaskata shi ba?’
Open Bible reader