Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 21:23

Saˈad da Yesu ya shiga Haikali, yana cikin koyarwa ke nan, sai manyan firistoci da shugabannin jamaˈa suka zo wurinsa suka ce, “Da wane izni kake yin abubuwan nan, kuma wa ya ba ka wannan izni?”

Open Bible reader