Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 2:22

Amma da ya ji ɗan Hirudus, wato Arkilayus ya ci gādon babansa, yana mulkin yankin Yahudiya, sai ya ji tsoro yă tafi can. Amma da aka ja masa kunne a mafarki, sai ya ratse zuwa yankin Galili.

Open Bible reader