Hausa Bible
Matiyu 2:23
Ya je ya zauna a wani garin da ake ce da shi Nazaret, domin a cika abin da aka faɗa ta bakin annabawa cewa, “Za a ce da shi Banazaret.”
Open Bible readerHausa Bible
Ya je ya zauna a wani garin da ake ce da shi Nazaret, domin a cika abin da aka faɗa ta bakin annabawa cewa, “Za a ce da shi Banazaret.”
Open Bible reader