Hausa Bible
Matiyu 18:12
“Me kuke tsammani, idan makiyayi yana da tumaki guda ɗari, sai ɗaya daga cikinsu ta ɓata, ba zai bar sauran casaˈin da taran a tuddai suna kiwo yă je neman ɗayarsu da ta ɓata ba?
Open Bible readerHausa Bible
“Me kuke tsammani, idan makiyayi yana da tumaki guda ɗari, sai ɗaya daga cikinsu ta ɓata, ba zai bar sauran casaˈin da taran a tuddai suna kiwo yă je neman ɗayarsu da ta ɓata ba?
Open Bible reader