Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 18:13

Kuma idan ya same ta, gaskiya ina faɗa muku, murnar da yake yi a kanta, ta fi ta casaˈin da taran da ba su ɓata ba.

Open Bible reader