Hausa Bible
Matiyu 16:3
Da safe kuma idan kuka ga sama ta yi ja, ta ɓata fuska, sai ku ce, ‘Yau kam za a yi ruwan sama.’ Kuna iya gane yanayin sararin sama, amma ba ku iya gane alamun wannan zamani ba.
Open Bible readerHausa Bible
Da safe kuma idan kuka ga sama ta yi ja, ta ɓata fuska, sai ku ce, ‘Yau kam za a yi ruwan sama.’ Kuna iya gane yanayin sararin sama, amma ba ku iya gane alamun wannan zamani ba.
Open Bible reader