Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 16:4

Mutanen zamanin nan marasa aminci ga Allah ne, mugaye ne kuma. Suna so su ga alama, amma ba za a nuna musu wata alama ba, sai dai alamar Yona.” Sai ya bar su ya tafi.

Open Bible reader