Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 13:30

Bari dukansu su yi girma tare har lokacin girbi, a lokacin girbin zan gaya wa masu girbin su fara cire ciyawar su tara, su ɗaɗɗaure, a ƙone, amma a tara alkamar a zuba a rumbuna.’ ”

Open Bible reader