Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 13:31

Yesu ya sāke ba su wani misali, ya ce, “Mulkin sama kamar ƙwayar mastad ne wanda wani mutum ya ɗauka ya shuka a gonarsa.

Open Bible reader