Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 13:22

Irin da ya fāɗi a wurin da akwai ƙaya kuma, shi ne kwatancin mutumin da idan ya ji kalmar Allah, sai damuwar duniya da son arziki su hana kalmar girma, har ta zama ba ta da amfani.

Open Bible reader