Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 13:23

Irin da ya fāɗi a ƙasa mai kyau kuma, shi ne kwatancin mutumin da idan ya ji kalmar Allah ya kuma gane ta, sai yă yi amfani da ita, har ya yi riba, wani ɗari-ɗari, wani sittin-sittin, wani kuma talatin-talatin.”

Open Bible reader