Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 12:42

A Ranar Shariˈa, Sarauniyar Sheba za ta tashi tare da mutanen zamanin nan, ta nuna musu ba su yi daidai ba, domin ta zo ne daga wuri mai nisa sosai, domin ta ji koyarwar hikima ta Sarki Solomon. Ga shi kuwa wanda ya fi Solomon yana a nan.”

Open Bible reader