Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 12:41

A Ranar Shariˈa mutanen Nineba za su tashi tare da mutanen zamanin nan, su nuna wa mutanen zamanin nan ba su yi daidai ba, domin su sun tuba saboda waˈazin Yona. Ga shi kuwa wanda ya fi Yona yana a nan.

Open Bible reader