Hausa Bible
Matiyu 11:8
To, me kuka fita ku gani? Kuna tsammani za ku ga wani wanda ya sa riguna masu kyau ne? Ai, mutanen gidan sarki ne suke sa riguna masu kyau.
Open Bible readerHausa Bible
To, me kuka fita ku gani? Kuna tsammani za ku ga wani wanda ya sa riguna masu kyau ne? Ai, mutanen gidan sarki ne suke sa riguna masu kyau.
Open Bible reader