Hausa Bible
Matiyu 11:7
Da suka tafi, sai Yesu ya fara yi wa taron mutanen magana a kan Yohanna ya ce, “Me kuka fita ku gani a daji? Kun fita ganin dogayen ciyawar da iska take kaɗawa ne?
Open Bible readerHausa Bible
Da suka tafi, sai Yesu ya fara yi wa taron mutanen magana a kan Yohanna ya ce, “Me kuka fita ku gani a daji? Kun fita ganin dogayen ciyawar da iska take kaɗawa ne?
Open Bible reader