Hausa Bible
Markus 9:26
Aljanin kuwa ya yi ihu, ya kuma jijjiga yaron sosai, saˈan nan ya fita. Yaron kuma ya kwanta kamar gawa, har ma yawancin mutane suka ce, “Ai, ya mutu.”
Open Bible readerHausa Bible
Aljanin kuwa ya yi ihu, ya kuma jijjiga yaron sosai, saˈan nan ya fita. Yaron kuma ya kwanta kamar gawa, har ma yawancin mutane suka ce, “Ai, ya mutu.”
Open Bible reader