Hausa Bible
Markus 9:25
Da Yesu ya ga mutane suna ta zuwa da gudu, sai ya tsawata wa ƙazamin ruhun ya ce masa, “Kai ruhu mai hana yaron nan yin magana, na umarce ka ka fita daga cikinsa, kada ka sāke shiga cikinsa kuma.”
Open Bible readerHausa Bible
Da Yesu ya ga mutane suna ta zuwa da gudu, sai ya tsawata wa ƙazamin ruhun ya ce masa, “Kai ruhu mai hana yaron nan yin magana, na umarce ka ka fita daga cikinsa, kada ka sāke shiga cikinsa kuma.”
Open Bible reader