Hausa Bible
Markus 7:4
In suka komo daga kasuwa kuwa, ba sa cin abinci sai sun yi wanka tukuna. Akwai kuma waɗansu alˈadu da yawa da suka gāda, suke kiyayewa, kamar wanke-wanken kwafuna, da tukwane, da tulunan tagulla.
Open Bible readerHausa Bible
In suka komo daga kasuwa kuwa, ba sa cin abinci sai sun yi wanka tukuna. Akwai kuma waɗansu alˈadu da yawa da suka gāda, suke kiyayewa, kamar wanke-wanken kwafuna, da tukwane, da tulunan tagulla.
Open Bible reader