Skip to content

Hausa Bible

Markus 7:5

Sai Farisiyawa da malaman Koyarwar Musa suka tambayi Yesu, “Don me almajiranka ba sa bin alˈadun dattawa amma suna cin abinci da hannuwa marasa tsabta?”

Open Bible reader