Hausa Bible
Markus 6:48
Da ya ga suna fama da tuƙi, domin iska tana gāba da su, misalin ƙarfe uku na dare, sai ga shi yana zuwa wurinsu, yana takawa a kan ruwan teku. Ya yi kamar zai wuce su.
Open Bible readerHausa Bible
Da ya ga suna fama da tuƙi, domin iska tana gāba da su, misalin ƙarfe uku na dare, sai ga shi yana zuwa wurinsu, yana takawa a kan ruwan teku. Ya yi kamar zai wuce su.
Open Bible reader