Hausa Bible
Markus 6:20
gama Hirudus yana tsoron Yohanna. Ya sani shi mutum mai adalci ne, mai tsarki kuma, shi ya sa Hirudus ya riƙe Yohanna da kyau. Yakan damu da yawa duk lokacin da Yohanna yake magana da shi, amma duk da haka yakan ji daɗin jin maganarsa.
Open Bible reader