Hausa Bible
Markus 6:2
Da Ranar Hutu ta Mako ta yi, sai ya fara koyarwa a majamiˈa. Mutane da yawa da suka saurare shi, suka yi mamaki suna cewa, “Ina mutumin nan ya sami waɗannan abubuwa? Wace hikima ce aka ba shi haka har yana yin abubuwan ban mamaki?”
Open Bible reader