Skip to content

Hausa Bible

Markus 5:13

Yesu kuwa ya yarda. Sai ƙazaman ruhohin suka fita suka shiga cikin aladun. Garken kuwa alade wajen dubu biyu ne, suka kuwa tashi a guje, suka gangara suka fāɗi cikin tekun, suka halaka a ruwa.

Open Bible reader