Hausa Bible
Markus 5:14
Da ganin haka, makiyayan aladun suka gudu suka ba da labarin a garinsu da karkararsu. Mutane suka fito domin su ga abin da ya faru.
Open Bible readerHausa Bible
Da ganin haka, makiyayan aladun suka gudu suka ba da labarin a garinsu da karkararsu. Mutane suka fito domin su ga abin da ya faru.
Open Bible reader