Hausa Bible
Markus 4:21
Yesu ya ci gaba da cewa, “Ko kukan kawo fitila ku rufe ta da kwano ne? Ko kuma kukan ajiye ta a ƙarƙashin gado ne? Ba kukan ajiye fitila a sanda mai riƙe fitilu ba?
Open Bible readerHausa Bible
Yesu ya ci gaba da cewa, “Ko kukan kawo fitila ku rufe ta da kwano ne? Ko kuma kukan ajiye ta a ƙarƙashin gado ne? Ba kukan ajiye fitila a sanda mai riƙe fitilu ba?
Open Bible reader