Skip to content

Hausa Bible

Markus 4:20

Irin da ya fāɗi a wurin da yake da kyau kuwa, shi ne kwatancin waɗanda suka ji kalmar Allah, suka karɓa, suka kuma yi amfani da ita, har suka yi riba waɗansu talatin-talatin, waɗansu sittin-sittin, waɗansu ma har ɗari-ɗari.”

Open Bible reader