Hausa Bible
Markus 2:23
Ana nan a Ranar Hutu ta Mako Yesu da almajiransa suna wucewa ta gonakin hatsin alkama. Suna cikin tafiya sai almajiransa suka fara karya waɗansu kan alkama.
Open Bible readerHausa Bible
Ana nan a Ranar Hutu ta Mako Yesu da almajiransa suna wucewa ta gonakin hatsin alkama. Suna cikin tafiya sai almajiransa suka fara karya waɗansu kan alkama.
Open Bible reader