Skip to content

Hausa Bible

Markus 2:22

Kuma ba wanda zai zuba sabon ruwan inabi a cikin tsofaffin salkuna. Idan ya yi haka, sai ruwan inabin yă farfashe salkunan, a kuma yi hasarar salkunan duk da ruwan inabin. Ai, sabon ruwan inabi, sai sababbin salkuna.”

Open Bible reader