Skip to content

Hausa Bible

Markus 2:24

Sai Farisiyawa suka ce masa, “Duba abin da almajiranka suke yi. Don me suke yin abin da Koyarwar Musa ta hana yi a Ranar Hutu ta Mako?”

Open Bible reader