Hausa Bible
Markus 2:14
Yana wucewa, sai ya ga Lawi ɗan Halfa yana zaune a wurin karɓar haraji. Sai Yesu ya ce masa, “Bi ni.” Sai ya tashi ya bi shi.
Open Bible readerHausa Bible
Yana wucewa, sai ya ga Lawi ɗan Halfa yana zaune a wurin karɓar haraji. Sai Yesu ya ce masa, “Bi ni.” Sai ya tashi ya bi shi.
Open Bible reader